Kallo - Morell

Kallo - Morell

  • Ano de lançamento: 2018
  • Linguagem: Inglês
  • Duração: 3:30

Abaixo está a letra da música Kallo , artista - Morell com tradução

Letra da música " Kallo "

Texto original com tradução

Kallo

Morell

Ehu prrreyyy

Nagooode

Smiley beats

Eh eh

Kana gani na wannan ba na huda ganye fa Ina ya kallon su kawai ka gane?

Sun zo kallo mun Koma Kallon su (Muna kallon su)

Sun zo kwallo kuma sunzo da kwallon su (kwallon su)

An gwada wasa kuma mun nuna munfisu (wallahi mun fisu)

Shaho na nan zuwa tashi dawisu

Sun zo kallo mun Koma Kallon su (Muna kallon su)

Sun zo kwallo kuma sunzo da kwallon su (kwallon su)

An gwada wasa kuma mun nuna munfisu (wallahi mun fisu)

Shaho na nan zuwa tashi dawisu

Muna Kai kamar hula Muna kai

Ana kan damu na Ana kai

Amma kullum

Zasu gan idan kana hawa sama sama

Verse one

Gani suke wasa muka zoyi

Ban barin sisi (cc) kamar audu maikori

Tambarin doki kan hula yane hafeez

Kam bala’i bala’i ne zasu gani

Eh mana

Nobody can do it like this

No man ah go hard on chunez like this

Peng tings everywhere tryna blow man kiss

Shit so cold

Man I can’t feel my wrist

Yeah!

Beg me please dududududdu when I grab my piece

You don’t wanna f**k with a n***a like me

You say you got bars but you’re not like

You’re not jet-Li

You don’t know taichi

Kar a gwada mana wawanci

Yeah nuna musu banbancin

We kill it in hausa da turanci

Aii ta arewan daban take

Bata kare wa karuwa take

Gatan arewa nan na dake

Daga arewa har can sallake

Maimaita musu dan basu gane ba mu karfafa mu suke basu sani

Hankali cos when you start to do better maniru

Sai ka gan sun fara adu’a ka fadi wallahi

Sun zo kallo mun Koma Kallon su (Muna kallon su)

Sun zo kwallo kuma sunzo da kwallon su (kwallon su)

An gwada wasa kuma mun nuna munfisu (wallahi mun fisu)

Shaho na nan zuwa tashi dawisu

Sun zo kallo mun Koma Kallon su (Muna kallon su)

Sun zo kwallo kuma sunzo da kwallon su (kwallon su)

An gwada wasa kuma mun nuna munfisu (wallahi mun fisu)

Shaho na nan zuwa tashi dawisu

Eh mana, eh mana zooona

Eya ah ai …

Eh mana Musa dan sahara

In yayi kasa ai Sai a kara

In yayi sama toh mu muka daka

Inka karan Toh ni ne na buga

Ehhhh (2X)

Outras músicas do artista:

1

Tipsy

Ice Prince, Morell, Wale • 2013

2

Amala

Morell • 2017

Novos textos e traduções no site:

Mais de 2 milhões de letras

Músicas em diferentes idiomas

Traduções

Traduções de alta qualidade para todos os idiomas

Busca rápida

Encontre os textos que você precisa em segundos